Bidiyo: ‘Yar mage ya buge Shagon Audu Argungu

‘Yar Mage ya kai zagaye na biyu cikin ruwan sanyi a damben gwamnan Kano, bayan da ya doke Shagon Audu Argungu a turmin farko.

Tun farko sai da Rabson ya kira ‘Yar Mage ya yi masa waka, samnan ya kira Shagon Audu Argungu, daga nan suka shiga fili aka gabatar da su ga ‘yan kallo.

Nan da nan suka fara dambe inda a turmin farko ‘Yar Mage daga Kudu ya doke Shagon Audu Argungu daga Arewa a turmin farko.

Leave a comment