Bidiyo: Garkuwan Cindo ya kashe Alin Ali a damben gasa

Garkuwan Cindo ya kai zagayen gaba a damben gasa a Kano, Nigeria bayan da ya doke Alin Alin ranar Asabar.

Tun a turmn farko Garkuwan Cindo Guramada ya buge Alin Ali daga Kudu.

Tun cikin ranar bikin karamar Sallah aka fara damben gasa a Kano, wadda ake sa ra lashe kudi ga duk wanda ya zama gwani.

Garuwan Cindo shi ne tsohon Sarkin Dambe da ya yi sau biyu a Kano a filin wasa dake Ado Bayero Square.

Garkuwan Cindo ya kashe Alin Alin

Leave a comment