Bahagon Ali Kawoji ya kashe Rabe Bahagon Ebola a Maraba

Damben gasa da aka buga a safiyar Lahadi a gidan wasa na Idris Bambarewa, inda Bahagon Ali Kawoji Guramada ya doke Rabe Bahagon Ebola.

Leave a comment