An yi kazamin dambe tsakanin Ilele da Dan Yalon Tula a Maraba

Bisi Daga kudu da Bahagon Ɗan Aliyu Daga Arewa turmi uku Babu kisa

Najif Garkuwar Autan Ɗan Bunza Daga Arewa ya fafata da Alaye shagon Sama’ila Daga kudu turmi uku ba kisa

Dogon Mamman Daga Arewa ya kara da Shagon Bahagon Ali Yaro Daga Gurumaɗa tumi uku Babu kisa

Boloƙo Shogon Dogon Auta ya dambata da shagon Adamu Daga Gurumaɗa turmi Biyu Bubu kisa

Dogon Meci Daga Arewa ya yi Nasarar Buge Garkuwar Dunan Bata jemu ba na Kudu a turmin farko.

Ilele Shagon Garkuwar mai chaji Daga kudu fa kara turmi uku da Ɗan yalon tula na Arewa Babu kisa.

Autan “yar biyar na Gurumaɗa da Shagon fatalwa na kudu turmi biyu Babu kisa.

Leave a comment