Carlo Ancelotti ya zama na biyu a matakin kociyan da ya fi yawan jan ragama a wasannin Champions League a Real Madrid.Dan kasar Italy ya ja ragamar Real Madrid a wasan daf da karshe da Bayern Munich ranar…
Thibaut Courtois ba zai buga wa tawagar Belgium gasar cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2024 ba, sakamakon da bai koma kan ganiya ba.Kociyan tawagar Belgium, Domenico Tedesco ne ya sanar da hakan da cewar golan baya kan…
Bayern Munich da Real Madrid sun tashi 2-2 a wasan farko zagayen daf da karshe a Champions League da suka kara a Allianz Arena.Vinicius Junior ne ya fara ci wa Real kwallon farko, sannan ya ci na biyu…
Gabriel Barbosa zai ci gaba da buga wa Flamengo wasannin, bayan da kotun daukaka kararrakin wasanni ta wanke shi.An yanke masa hukuncin dakatar da dan kwallon Brazil shekara biyu kan zargin shan abubuwan kara kuzarin wasaWanda aka…
Hukumar kwallon kafa ta Turai, Uefa ta sanar cewar ranar Alhamis za ta sayar da sauran tikitin kallon gasar cin kofin nahiyar Turai wato Euro 2024.Za a sayar da sama da tikiti 100,000 na wasannin da dama ta…
Tudun Wada United ta kammala wasan cikin rukuni da tashi 1-1 da Ahzuba a gasar Nationwide League Division One ranar Talata.Wasan da suka buga a Daura jihar Katsina da tsakar rana, Tudun Wada ce ta fara cin kwallo…
Barcelona ta koma ta biyu a kan teburin La Liga, bayan da ta doke Valencia 4-2 a wasan mako na 33 ranar Litinin.Barcelona ta fara cin kwallo a minti na 22 da take leda ta hannun Femin Lopez,…
Hukumar kwallon kafa ta Nigeriya ta nada Finidi George a matakin sabon kociyan Super Eagles.Ya maye gurbin Jose Peseiro Santos, wanda kwantiraginsa ya kare a karshen kammala gasar kofin Afirka da aka yi a Ivory Coast, wanda Super…
Bayern Munich za ta fuskanci Real Madrid a wasan daf da karshe a Champions Leageu ranar Talata a Allianz Arena.Wasa na 27 da za su kara a tsakaninsu a gasar zakarun Turai karo na farko tun bayan 2018,…
Mai horar da AC milan, Stefano Pioli ya fadi dalilin da ya ajiye Samuel Chukwueze a benci a wasan Juventus a gasar Serie A.Juventus, wadda ta karbi bakuncin AC Milan ranar Asabar 27 ga watan Afirilu sun…