Ranar Laraba Real Madrid za ta karbi bakuncin Bayern Munich a wasa na biyu zagayen daf da karshe a Champions League.A wasan farko da suka kara ranar Talata inda Bayern ta karbi bakuncin Real a Allianz Arena, sun…
Liverpool ta doke Tottenham 4-2 a wasan mako na 36 a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Anfield.Mohamed Salah ne ya fara cin kwallo, sai Andrew Robertson ya kara na biyu, sannan Cody Gakpo ya ci…
Kociyan Bayern Munich, Thomas Tuchel yana sawun gaba cikin wadanda ake cewar zai maye gurbin mai horar da Manchester United, Erik ten Hag.. (Football Insider)Thomas Partey da Jesus suna daga cikin 'yan wasan da kungiyoyin Saudi Arabia ke…
Bayern Leverkusen ta je ta doke Eintracht Frankfurt 3-1 a gasar Bundesliga ranar Lahadi, wasa na 48 a jere a dukkan karawa ba a doke ta ba.Tuni dai Leverkusen ta lashe Bundesliga na bana na farko a tarihi,…
Manchester United ta sanar cewar mai tsaron bayan tawagar England, Harry Maguire zai yi jinyar mako uku.Maguire ya bi sawun 'yan wasan United da dama dake jinya, wanda ya ji rauni a wajen atisaye.Kenan ba zai buga…
Manchester City ta doke Wolverhampton 5-1 a wasan mako na 36 a Premier League ranar Asabar a Etihad.Erling Haaland ne ya ci hudu rigis, kuma biyu daga ciki a bugun fenariti, yayin da Julian Alvarez ya kara na…
Harry Kane ya ci kwallo na 36 a Bundesliga a bana, amma Bayern Munich ta yi rashin nasara 3-1 a gidan Stuttgart.Kyaftin din tawagar Ingila ya farke kwallon da aka fara zura musu a raga a bugun fenariti…
Real Madrid ta dauki La Liga na bana na 36 jimilla, dukka da saura wasa hur-hudu a karkare kakar bana.Kungiyar Santiago Bernabeu ta samu wannan damar bayan da ta doke Cadiz 3-0 ranar Asabar a wasan mako na…
Borussia Dortmund ta yi nasara a kan Paris St Germain 1-0 a wasan farko na daf da karshe a Champions League da suka kara a Germany.Dortmund ta ci kwallon ta hannun Niclas Fullkrud a minti na 36 da…
Ranar da Arsenal ta doke Tottenham 3-2 a gasar Premier League ranar Lahadi shi ne wasa na bakwai da ta yi nasara a karawar hamayya ta 'yan birnin Landan a bana.Kungiyoyi bakwai ne dake birinin Landan dake buga…