Bam Adebayo ya taimakawa Miami Heat ta doke su LeBron James na Los Angeles Lakers da cin 108-107.Adebayo ya ci maki 22 da Jimmy Butler mai 28.Miami mai jan ragamar wasan da maki 10 an raga ya…
Ranar Laraba Bayern Munich za ta karbi bakuncin Galatasaray a wasa na hurhudu a rukunin farko a Champions League.Kungiyar da ke rike da Bundesliga ta yi wasa 37 a jere a cikin rukuni ba tare da an doke…
Dan wasan tawagar Faransa, Camavinga ya saka hannun kan yarjejeniyar ci gaba da taka leda a santiago Bernabeu zuwa 30 ga watan Yunin 2029.Wanda ya koma kungiyar Sifaniya a 2021 yana dan shekara 18, ya lashe kofi…
'Yan Sanda a Italia sun sanar cewar an daba wa wani mai goyon bayan Paris St German wuka a shirin da kungiyar ke yi na karawa da AC Milan a Champions League ranar Talata.Ba a bayyana sunan mutumin…
Ranar Laraba Bayern Munich za ta karbi bakuncin Galatasaray a wasa na hurhudu a rukunin farko a Champions League.Kungiyar da ke rike da Bundesliga ta yi wasa 37 a jere a cikin rukuni ba tare da an doke…
Real Madrid za ta karbi bakuncin Braga a wasa na hurhudu a rukuni na Champions League da za ta buga a Santiago Bernabeu.Ranar 24 ga watan Oktoba, Real Madrid ta je ta ci Sporting Braga 2-1 a wasa…
Tottenham ta yi nasara a gida da ci 4-1 a hannun Chelsea a karashen wasa na 11 a gasar Premier League ranar Litinin.Tottenham ce ta fara cin kwallo minti shida da fara wasa ta hannun Dejan Kulusevski, kafin…
Kawo yanzu kungiyoyi hudu ne suka ci wasa uku da suka buga a cikin rukuni a Champions League na bana.Wadanda ake sa ran za su kai zagaye na biyu sun hada da Bayern Munich da Barcelona da Real…
Damben mota da aka buga a Marabar Nyanya gidan Idris Bambarewa ranar Lahadi da Autan na Aisha ya doje Dan Aliyu.
Ranar Lahadi Autan na Aisha ya buge Dan Aliyu ya lashe mota a marabar N'yanya a jihar Nasarawa, Nageriya.Tun a makon da ya gabata aka sa mota tsakanin dan damben Guramada da na Arewa a gidan wasa na…