LeBron James ba zai buga wa Los Angeles Lakers wasan da za ta karbi bakuncin Portland Trail Blazer a karshen mako ba.Wasan farko da ba zai yi ba a gasar kwallon kwandon NBA ba, bayan da yake jinya.…
A ranar Litinin Alexander Zverev ya fara gasar kwallon tennis ta ATP Finals da kafar dama, bayan da ya caskara Carlo Alcaraz da cin (3/7), 6-3, 6-4 a birnin Turin din Italiya.Zverez dan kasar Rasha, wanda ya taba…
'Yan kasar Kenya biyu, Edinah Jebitok da Ronald Kwemoi sun lashe gudun fanfalaki da aka gudanar a Seville ranar Lahadi.'Yan wasan wadanda a karon farko suka shigar da aka gudanar a Sifaniya, sun yi nasara a kan dan…
Saura tsere biyu ya rage a karkare Formula 1 a bana, bayan da tuni direban Red Bull, Max Verstappen ya zama zakara a bana.Ranar 17 ga watan Nuwamba za a fafata a Las Vegas Grand Prix da za…
Novak Djokovic zai kammala kakar bana a mataki na daya a jerin wadanda ke kan gaba a kwallon tennis a duniya, bayan da ya doke Holger Rune a ATP Finals a birnin Turin Italiya.Mai Grand Slam 24 ya…
Har yanzu ba a san halin da ake ciki ba kan batun komawar Kylian Mbappe zuwa Real Madrid ba.Dan kwallon tawagar Faransa yana da sauran yarjejeniyar kaka daya a Paris St Germain, wanda ya shirya zuwa Real Madrid…
Ranar Lahadi aka kammala wasannin mako na 12 a gasar Ligue 1 ta faransa, inda Paris St Germain ke kan teburi.PSG, wadda ta yi nasara a wasa takwas daga 12 da ta buga da canjaras uku aka doke ta…
Damben gasa da aka buga a safiyar Lahadi a gidan wasa na Idris Bambarewa, inda Bahagon Ali Kawoji Guramada ya doke Rabe Bahagon Ebola.
A jiya Kano Pillars ta doke Enyimba da ci 1-0 a wasan mako na takwas a gasar Firimiya ta Nigeria da suka kara a Sitadiya ta Kofar Mota.Da wannan sakamakon Kano Pillars mai maki 12 ta koma ta…
Barcelona ta doke Deportivo Alaves 2-1 a wasan mako na 13 a gasar La Liga da suka kara ranar Lahadi a Olimpic Lluis Companys..Minti daya da take leda Alaves ta ci kwallo ta hannun Samu, kuma haka suka…