Masu shirya Commonwealth Games sun sanar cewar suna neman kasar da za ta karbi bakuncin wasannin 2026, bayan da Australia ta janye a cikin watan Yuli.Gasar ta ci karo da koma baya, sakamakon da birnin Victoria ya ce…
Union Berlin ta kori kociyanta, Urs Fischer bayan da kungiyar ba ta taka rawar gani a kakar bana.Kungiyar ta kasa cin wasa 14, sannan ta koma ta karshen teburin Bundesliga.A wata sanarwa ta kungiyar ta fitar ‘’Union…
Hukumar kwallon kafa ta Turai, UEFA ta kaddamar da kwallon da za a buga a gasar cin kofin nahiyar Turai, Euro 2024 ranar Laraba.An gudanar da bikin na musamman a gaban filin wasa da ake kira Olympic a…
Kungiyar Napoli ta sanar da korar koci, Rudi Garcia ranar Talata, bayan da ba ta taka rawar gani a gasar Serie A ta bana.Napoli ta ce ta sake dawo da Walter Mazzarri, domin ya maye gurbin Garcia dan…
Kungiyar Barcelona ta ci kwallo 200 karkashin koci, Xavi Hernandez tun bayan da ya karbi aikin horar da kungiyar.Robert Lewandowski ne ya ci na 200 a kwallo na biyu da ya ci a karawar da Barca ta doke…
Hukumar kwallon kafa ta Afirka, Caf za ta kaddama da fara sayar da tikitin kallon gasar kofin Afirka ta 2024 ta yanar gizo a karshe mako.Wannan shi ne karon farko da hukumar za ta bayar da damar da…
Golan tawagar Jamus, Manuel Nuer shi ne babban bakon da zai gabatar da samfurin kwallon da za a buga a Euro 2024.Za a gabatar da kwallon a ranar Laraba, wadda kamfanin Adidas ya kere da za a murza…
Manuel Locatelli ya ji rauni ba zai yiwa Italiya wasan neman shiga Euro 2024 da za ta buga da Arewacin Macedonia ba da Ukraine kamar yadda koci, Luciano Spalletti ya sanar a yau Litinin.Locatelli zai yi jinya tare…
Uruguay ta kira Luis Suarez domin ya buga mata wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za ta kara da Argentina a makon nan.Suarez, wanda shi ne kan gaba a ciwa kasarsa kwallaye a tarihi mai 68…
Dan wasan Manchester United, Rasmus Hojlund da Christian Eriksen sun hakura da bugawa Denmark wasan neman shiga Euro 2024, sakamkon jinya da suke yi.‘Yan kwallon biyu sun ji rauni ne a karawar Premier League da United ta ci…