All Posts

soccer, international, england-3568903.jpg

An sokewa EVERTON maki 10

Ranar Juma’a mahukuntan da ke gudanar da Premier League suka sanar da kwashe maki 10 a Everton.Hakan ya biyo bayan da aka samu kungiyar da laifin karya dokar hada-hadar kasuwanci.Mahukuntan sun mika lamarin da kwamitin bincike mai…