Kieran Trippier ya hakura da wasan da Ingila za ta buga da Arewacin Macedonia ranar Litinin.Hukumar kwallon kafar Ingila ta sanar cewar mai tsaron bayan mai shekara 33 ba zai yi wasan karshe a cikin rukuni a neman…
Shugaban hukumar kwallon kafar Jamus, ya ce karbar bakuncin gasar kofin nahiyar Turai, burin ‘yan kasa ne.Ya kara da cewar doke su 3-2 da Turkiya ta yi ranar Asabar a Berlin, sun ci karo da koma baya.A…
Ranar Asabar Sadio Mane ya buga wa Senegal wasa na 100 a karawar da ta doke South Sudan 4-0.Sun buga wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026 da Amurka da Canada da…
Tawagar kwallon kafa ta Netherlands da ta Romania da kuma ta Switzerland, sun samu gurbin buga Euro 2024.Hakan ya biyo bayan nasara da suka samu a wasannin da suka buga ranar Asabar a rukunnansu.Wout Weghorst ne ya…
Novak Djokovic da Jannik Sinner za su fafata a wasan karshe a gasar kwallon tennis ta ATP Finals ranar Lahadi a Turin.Sinner ya kawo wannan matakin bayan da ya cascara Daniil Medvedev da cin 6-3, 6-7 (4-7), 6-1.…
Mai rike da kofin gasar tseren motocin Formula 1 ta bana, Max Verstappen ya lashe Las Vegas Grand Prix ranar Lahadi.Charles Leclerc matukin motar Ferrari, shi ne na biyu, wanda ya zarta Ferrari Sergio Perez na Red Bull…
An tsara wasan gasa a damben Marabar ‘Nyanya da za buga ranar Lahadi a ‘yan tifa da ke Jihar Nasarawa a Najeriya.An kuma shirya wasannin domin nada Wase Soja a matakin shugaban Kudawan dambe reshen jihar Nasarawa.Cikin…
Tawagar kwallon kafa ta Najeriya za ta kara da ta Zimbabwe a wasa neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026.Wannan shi ne wasa na bibiyu da za a buga a cikin rukuni, inda…
Jannik Sinner ya kai wasan karshe a gasar kwallon tennis ta ATP Finals da ake yi a Turin a Italiya.Sinner ya yi nasarar doke Daniil Medvedev Daniil da cin 6-7 (4/7), 6-1 a wasan da ‘yan birnin Turin…
Kociyan tawagar Ingila, Gareth Southgate na fatan za su saka kwazo a gasar cin kofin nahiyar Turai da za a yi a badi.Ingila wadda ta dade ba a doke ta ba ta samu gurbin shiga Euro 2024 da…