Barcelona na duba yiwuwar sake daukar kociyan Paris St-Germain, Luis Enrique, domin maye gurbin Xavi a 2025. (Sport - in Spanish)Manchester United ba ta shirya korar Erik ten Hag ba tun kan wasan karshe a FA Cup franar…
An kusan fara gasar cin kofin nahiyar Turai karo na 17, wato Euro 2024, inda German za ta karbi bakuncin wasannin bana da za ta kara tsakanin tawaga 23.Za a fara bude labulen gasar daga 14 ga watan…
Borussia Dortmund ta samu gurbin buga wasan karshe a Champions League, bayan da ta doke Paris St Germain da cin 1-0 a Parc des Prince.Kungiyar Jamus ta kai wannan matakin, bayan da ci 1-0 a ranar Laraba ta…
Hull City ta kori Liam Rosenior bayan da kungiyar ta kasa samun gurbin shiga wasannin da zai ba ta damar zuwa Premier League daga Championship.Rosenior, wanda ya saka hannun kaka uku a Disambar 2023, ya ja ragamar kungiyar…
Thiago Silva ya amince zai koma tsohuwar kungiyarsa Fluminense, ya amince da kwantiragin kaka biyu da zarar yarjejeniyarsa ta kare a Chelsea a karshen bana.Mai shekara 39 zai koma Brazil da taka leda, kungiyar da ya buga wa…
Chelsea na son sayen dan kwallon Napoli, Victor Osimhen, wanda aka gindaya kudin sayar da shi £100m idan yarjejeniyarsa bai kare ba. (Sky Italia)West Ham United da Tottenham suna daga gaba masu son daukar dan kwallon Brentford, Ivan…
Crystal Palace ta doke Manchester United 4-0 a wasan mako na 36 a Premier League da suka kara a Selhurst Park ranar Litinin.Wannan shi ne karo na uku da suka fafata a bana, bayan da United ta ci…
Union Berlin ta kori kociyanta Nenad Bjelica ranar Litinin duk da cewar shugaban kungiyar yana goyon bayansa.Union ta yi rashin nasara 4-3 da wadda take kasan teburi Bochum ranar Lahadi, wadda take mataki daya daya tsakani daga 'yan…
Kociyan West Ham United, David Moyes zai bar kungiyar a karshen kakar bana, sakamakon da ba ta kokari a bana.West Ham ta sanar da cewar kociyan zai bar kungiyar kwana daya tsakani da Chelsea ta doke ta 5-0…
Crystal Palace da Manchester United za su buga wasan mako na 36 a Premier League ranar Litinin a Selhurst Park.Wannan shi ne karo na uku da za su kara a bana, inda United ta ci 3-0 a League…