Gabanin wasan daf da na kusa da na karshe na gasar Davis cup da za’ayi a yau alhamisu, Tsakanin Birtaniya da Serbia.Novak Djokovic ya yi magana game da mahimmancin yin wasa tare da 'yan kasarsa da kuma yunwar…
Dan wasan Liverpool, Darwin Nunuz ya ci kwallo biyu a wasan da Uruguay ta ci Bolivia 3-0 a neman shiga gasar kofin duniya.Da wannan sakamakon Uruguay tana ta biyu a teburin Kudancin Amurka da tazarar maki biyu tsakaninta…
Erling Haaland shi ne ya lashe Premier League da Champions League da FA Cup a bara, amma ba zai je Euro 2024 ba.Tawagar Norway ta kare a mataki na uku a teburin farko da maki 11, Spain ce…
Jamus za ta karbi bakuncin kasashe 23 da za su fafata a Euro 2024, kawo yanzu 20 sun samu tikitin buga gasar kai tsaye.Za a raba jadawalin wasannin ranar 2 ga watan Disamba, inda Jamus mai masukin baki…
Argentina ta yi nasara a kan Brazil da ci 1-0 a Maracana a wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026.Ba a fara wasan a kan lokaci ba, bayan da aka samu hatsaniya…
Birnin Hamburg na shirin kara neman karbar bakuncin Olympic, idan mazauna garin sun amince.An dakatar da zawarcin da Hamburg ya yi a son karbar wasannin 2024 a 2015, bayan da Munich ya nemi gasar hunturu ta 2022.Za…
Kungiyar Lionel Messi, Inter Miami da ta Cristiano Ronaldo, Al Nassr za su kara a Riyadh Cup a cikin watan Fabrairun 2024.Messi mai kyautar Ballon d’Or takwas zai fuskanci Ronaldo, mai biyar jimilla.Messi mai shekara 36, ya…
Dan kwallon tawagar Jamus, Thomas Muler na sa ran ci gaba da taka leda koda kwantiraginsa ya kare a karshen kakar nan.‘’Ina matukar son ci gaba da taka leda bayan 2024, ina jin dadin rawar da nake takawa…
Birnin Atalanta da na Miami zai karbi bakuncin Copa America gasa ta 48 da a gudanar a Amurka a 2024.Gasar ana buga wa tsakanin kungiyoyi 10 daga Kudancin Amurka da wasu shida daga Arewacin kasar.Hukumar kwallon Kudancin…
Mai rike da kofin nahiyar Turai, Italy ta samu tikitin shiga Euro 2024, bayan da ta tashi 0-0 da Ukraine ranar Litinin.Tun kan wasan da suka buga a Jamus, Italy na neman koda canjaras ne, ita kuwa Ukraine…