All Posts

Juventus Soccer Man United Premier League

Juventus na son sayen Jadon Sancho

Wasu jaridu na cewa Juventus tana sawun gaba daga cikin masu son sayen dan wasan Manchester United, Jadon Sancho.Ana cewa dan kwallon tawagar Ingila zai bar Old Trafford a Janairu, bayan rashin jituwa tsakaninsa da Erik ten Hag.…