Ranar Litinin Girona za ta karbi bakuncin Athletic Bilbao a karashen wasan mako na 14 a gasar La Liga.Girona ta doke Bilbao gida da waje a kakar bara, wadda ta ci 2-1 a wasan farko ranar Juma’a 4…
Jannik Sinner ya doke Alex de Miñaur da ci 6-3, 6-0 a wasan karshe.Matteo Arnaldi ne ya baiwa Italiya maki ta farko bayan ya doke Alexei Popyrin da ci 7-5, 2-6, 6-4.Italiyar ta cika burinta na kasancewa…
An tashi ba kisa a damben naira 100,000 tsakanin Autan na Aisha da Bahagon Autan Mamman ranar Lahadi a Marabar ‘Nyanya jihar Nasarawa Nigeria.Idris Bambarewa ne ya hada damben tun a makon jiya tsakanin dan wasan Jamus da…
Everton za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 13 a Premier League da za su kara a Goodison Park ranar Lahadi.United mai maki 21 tana ta takwas a kan teburin Premier League, ita kuwa Everton…
Juventus za ta karbi bakuncin Inter Milan a wasan mako na 13 a gasar Serie A ranar Lahadi.A wasan na hamayya, Inter ce ta daya a kan teburi da maki 31, ita kuwa Juventus tana ta biyu mai…
Afirka ta Kudu ta hakura da neman izinin karar bakuncin gasar kofin duniya ta mata da za a yi a 2027.Kasar ta ce lokaci ya kure mata ba za ta iya gabatar da tsare-tsaren yadda za ta gudanr…
Los Angeles Lakers ta doke Cavaliers da cin 121-115 a gasar kwallon Amurka ranar Asabar a Cleveland.Dan wasan Los Angeles, Anthony Davis ya ci maki 32 a zagaye na biyu.Cav ta hada maki 40 a zangon farko,…
Cadiz za ta karbi bakuncin Real Madrid a wasan mako na 14 a gasar La Liga ranar Lahadi.Cadiz, mai maki 10 tana ta 16 daga kasan teburin La Liga, Real kuwa tana ta biyu da makinta 32.Kungiyoyin…
Jannik Sinner ya doke Novak Djokovic a wasan kusa da na karshe a Davis Cup, da aka yi tsakanin Italiya da Serbia a yau asabar.Serbia ce akan gaba a zagayen farko na wasan da ci 6-7 (7-9) 6-2…
Bahagon Kawoji ya yi nasara ta biyu a damben Lahadi, wanda ya fara buge Rabo Bahagon Ebola a Marabar 'Nyanya a jihar Nasarawa Nijeria.