Barcelona za ta karbi bakuncin Porto a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni a Champions League ranar Talata.Cikin watan Oktoba, Barcelona ta je Portugal ta ci 1-0, kuma Ferran Tores ne ya ci kwallon.Porto ce ta daya…
Marco Rose ya ce RB Leipzig za ta yi kokarin mayar da martabarta a Manchester City ranar Talata.City za ta karbi bakuncin kungiyar Jamus a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni a Champions League.Wannan shi ne karo…
Eddie Howe ya ce wasan da Newcastle za ta buga da Paris St Germain, shi ne zai fayyace makomar kungiyar a Champions League.Ranar Talata Newcastle za ta fafata da PSG a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni na…
Timo Werner ba zai buga wa RB Leipzig Champions League ba a karawa da Manchester City ranar Talata a Etihad.Dan kwallon na jinya, wanda bai yi wa kungiyar wasan da ta je Wolfsburg aka doke ta 2-1 a…
Turmi uku suka buga tsakanin Ilele da Bahagon Ali Kawoji a Marabar 'Nyanya amma bai yi kisa ba.Lahadi biyu baya, Bahagon Ali Kawoji ya buge Dan Aliyu na Arewa da kuma Rabe Shagon Ebola.
Ranar Talata Paris St Germain za ta karbi bakuncin Newcastle United a wasan Champions League.Wannan shi ne karo na biyu da kungiyoyin za su hadu a tsakaninsu, bayan wanda Newcastle ta ci 4-1 a St James Park ranar…
Ranar Talata AC Milan za ta karbi bakuncin Borussia Dortmund a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni a Champions League.Milan na fatan Oliver Giroud zai dauki alhakin kai kungiyar zagaye na biyu a gasar ta zakarun Turai a…
Watakila Liverpool ta dauki dan kwallon Bayern Munich, Leroy Sane a watan Janairu.Ana ta rade-radi kan makomar dan kwallon tawagar Jamus a Munich, bayan da kwantiraginsa zai kare a karshen 2025.Ana cewa Manchester City na fatan sake…
An bai wa Sergio Ramos jan kati kuma na 29 a tarihin taka ledarsa a wasan da Real Sociedad ta ci Sevilla 2-1.Ranar Lahadi Sevilla ta ziayrci gidan Real Sociedad wasan mako na 14 a gasar ta Spain.…
Alkalin wasan tamaula, Felix Brych ya ji rauni a lokacin da yake busa wasa a Bundesliga ranar Asabar.Brych ya yi alkalancin babbar gasar tamaula ta Jamus karo na 344 a fafatawar da Stuttgard ta ci Eintracht Frankfurt 2-1.…