LeBron James ya zama dan wasa na farko da ya ci maki 39,000 a NBA yayin da LA Lakers ta doke Utah.Yana buƙatar maki biyar amma ya zira kwallaye 17 a cikin nasaran 131-99 da Lakers suka samu,…
Erling Haaland ya zama na farko da ya ci kwallo 40 a karancin wasa a gasar Champions League a tarihi.Ranar Talata Manchester City ta doke RB Leipzig 3-2 a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni a Etihad.Haaland…
Wasan da Bayern Munich za ta karbi bakuncin FC Copenhagen a Champions League ranar Laraba shi ne na 100 a gasar zakarun Turai.Wannan shi ne karon farko da Copenhagen za ta ziyarci Allianz Arena.Kungiyar Jamus mai maki…
Erik ten Hag ya ce a shirye suke da dukkan matsin da za su fuskanta a Galatasaray a Champions League ranar Laraba.Ranar 3 ga watan Oktoba, United ta yi rashin nasara a hannun Galatasaray da ci 3-2 a…
Real Madrid ta bayyana ‘yan wasan da za su kara da Napoli a Champions League ranar Laraba, wasa na bibyar-biyar a cikin rukuni.A cikin watan Oktoba, Real Madrid ta je Italiya ta doke Napoli da ci 3-2 a…
Kociyan Arsenal, Mikel Arteta ya ce yana kishirwar kofin zakarun Turai, bayan da kungiyar ke daf da kai wa zagaye na biyu a Champions League.Arsenal za ta karbi bakuncin Lens a wasa na biyar - biyar a cikin…
Tawagar Faransa ta kai wasan karshe a Fifa Under 17 da ake yi a Indonesia, bayan da ta doke Mali 2-1 ranar Talata.Wadda ta lashe kofin matasan a 2001, za ta kece raini da Germany ranar Asabar a…
Bayern Munich ta tsawaita yarjejeniyar mai tsaron raga Manuel Neuer da Sven Ulreich zuwa karshen kakar Yunin 2025, kamar yadda mai rike da Bundesliga ta sanar.Neuer ya koma Bayern daga Schalke a 2011 daga nan ya zama kashin…
AC Milan za ta karbi bakuncin Borussia Dortmund a wasa na biyar-biyar a cikin rukuni a Champions League ranar Talata.Kungiyar Italy ta je ta tashi 0-0 a wasa na bibiyu a cikin rukuni cikin Oktoba a Jamus.Wannan…
Kungiyar da Cristiano Ronaldo ke wasa, Al Nassr ta kai zagayen gaba a Champions League na Asia ranar Litinin.Kungiyar Saudi Arabia ta tashi 0-0 a gida da Persepoli ta Iran.Al Nassr ta yi nasarar cin wasa hudu…