Kungiyar dambe ta kasa reshen jihar Nasarawa a Nigeria ta tsara manyan wasannin da za a gudanar ranar Lahadi 3 ga watan Disamba da safe.Za a sake buga wasa tsakanin Bahagon Autan Mamman da Autan na Aisha a…
Super Falcons ta caskara Cape Verde da ci 5-0 a wasan farko a neman shiga gasar kofin nahiyar Afirka ta mata da za a yi a Morocco a badi.Wannan shi ne karon farko da Nigeria ta dura kwallaye…
Kociyan tawagar Germany, Julian Nagelsmann zai halarci jadawalin Euro 2024 da za a yi ranar Asabar 2 ga watan Disamba.A matsayinta na mai masaukin baki, an saka Jamus a tukunya farko, hakan na nufin ba za ta hadu…
Mahukuntan tseren kekuna na Tour de France sun sanar cewar za a fara wasan 2025 daga birnin Lille a zangon farko.Ranar da za a yi gasar ta kilomita 185, za a gudanar da zango na biyu da na…
Lyon ta kori kociyanta, Fabio Grosso, bayan wata bakwai yana horar da kungiyar.Mai shekara 46 ya kai Lyon matakin karshe a teburin bana, wanda ya ci wasa daya daga bakwai a lik.An koreshi bayan mako 11 da…
Ranar Juma’a Everton za ta mika takardun daukaka kara kan kwashe mata maki 10 da mahukuntan Premier League suka yi.An yiwa Everton hukunci mafi girma a tarihin Premier League, bayan da aka sameta da laifin karya dokar kasuwancin…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria, Super Falcons za ta karbi bakuncin ta Cape Verde ranar Alhamis, domin buga wasan farko a neman shiga gasar kofin nahiyar Afirka.Tuni dai koci, Justin Madugu ya maye gurbin Asisat Oshoala…
Ranar Laraba Real Madrid ta doke Napoli 4-2 a Champions League, wasan cikin rukuni na uku a Santiago Bernabeu.Fede Valverde ya buga karawar kuma 150 da aka ci tare da dan kwallon Uruguay, wanda ke kaka ta shida…
Jude Bellingham ya zama na farko da ya ci kwallo a wasa hudun da ya fara buga wa Real Madrid a Champions League a tarihi.Ranar Laraba Real Madrid ta casa Napoli da ci 4-2 a wasan cikin rukuni…
Galatasaray ta tashi 3-3 da Manchester United a wasan cikin rukunin farko a Champions League ranar Laraba.Alejandro Garnacho da Bruno Fernandes suka fara ci wa United kwallaye, daga baya Hakim Ziyech ya farkewa Galatasaray daya, haka suka je…