Real Madrid za ta karbi bakuncin Granada ranar Asabar a wasan mako na 15 a LaLiga a Santiago Bernabeu.Kungiyoyin biyu sun fafata a kakar 2021/22 inda Real ta je Granada ta ci 4-1 ranar 21 ga watan Nuwambar…
Kociyan Manchester United, Erik ten Hag ya ce Andre Onana shi ne na biyu mafi kokari a Premier League a bana.Onana mai shekara 27 ya yi kuskure biyu da aka ci United ranar Laraba a wasan da suka…
Watakila a hada England da Scotland da Wales a rukuni daya, idan an zo raba jadawalin Euro 2024 ranar Asabar.Za a gudanar da bikin a birnin Hamburg a Jumus, wadda za ta karbi bakuncin wasannin da za a…
Inter Miami za ta kara da tawagar El Salvado a wasan sada zumunta a Estadio Cuscatlan a San Salvador ranar Juma’a 19 ga watan Janairun 2024.Wasan shi ne na farko da kungiyar da ke buga gasar kwallon kafar…
Ranar Asabar za a ci da wasannin mako na 14 a gasar Premier League da za a yi karawa biyar.Ranar Lahadi za a kare fafatawar mako na 14, inda za a yi wasa biyar a ranar.Jadawalin raflin…
Saudi Arabia za ta karbi bakuncin wasan gasar zakaru ta Asia har karo biyu a jere.Hukumar kwallon kafar Asia ce ta sanar da bai wa Saudi Arabia damar nan, wadda take fatan karbar bakuncin kofin duniya.Gasar da…
Jamal Musiala yana cikin ‘yan wasan Bayern Munich da za ta kara da Union Berlin ranar Asabar a Bundesliga.Sai dai har yanzu matashin dan wasan bai shirya buga wasa minti 90 ba.Musiala ya ji rauni a Nuwamba…
Rafael Nadal zai koma kwallon tennis a Disamba a Brisbane, bayan kusan shekara daya rabonsa da wasan.Rabon da ya buga tennis tun raunin da ya ji a wasa da Mackenzie McDonald a Australian Open a watan Janairu.Mai…
An bayyana dan kwallon Real Madrid, Rodrygo a matsayin matashin dan wasa mai shekara 23 da ba kamarsa a LaLiga a watan Nuwamba.Cikin watan na Nuwamba, dan wasan mai shekara 22 ya ci kwallo hudu ya bayar da…
Liverpool ta kai zagaye na biyu a Euopa League, bayan da ta caskara LASK 4-0 a Aanfield ranar Alhamis.Wadanda suka ci mata kwallayen sun hada da Luis Diaz da Mohamed Salah da kuma Cody Gakpo.Itama Bayern Leverkusen…