Kungiyar Real Madrid ta gindayawa Kylian Mbppe lokacin da zai kulla yarjejeniyar komawa kungiyar da taka leda.Har yanzu ana batun makomar dan kwallon, wanda aka tabbatar da ba zai bai tsawaita zamansa a Paris St Germain.Hakan na…
Ranar Laraba an bai wa Caroline Wozniacki gurbin shiga wasan gasar Australian Open ta 2024.Karon farko da za ta koma buga wasannin a Melbourne tun bayan shekara hudu, wadda ta taba lashe kofin a 2018.Mai shekara 33…
Bayern Munich ta cimma yarjejeniyar daukar dan wasan Granada, mai shekara 22, Bryan Zaragoza.Dan wasan zai koma kungiyar Bundesliga a kakar 2024/25, wanda zai saka hannu kan yarjejeniyar kaka biyar da za ta kare a karshen 2029.Kamar…
Arsenal ta je ta doke Luton Town 4-3 a wasan mako na 15 a gasar Premier League.Arsenal ta ci kwallayen ta hannun Gabriel Martinelli da Gabriel Jesus da Kai Havertz da kuma Declan Rice.Ita kuwa mai masaukin…
Manchester United da Chelsea za su kara a wasan mako na 15 a Premier League ranar Laraba a Old Trafford.Marcus Rashford bai taka rawar gani a wasan da United ta yi rashin nasara a Newcastle United da ci…
Pep Guardiola ya ce Manchester City ce za ta lashe Premier League na bana kuma na hudu a jere.Kociyan ya kara da cewar duk da canjaras uku da ya yi a jere da Chelsea da Liverpool da kuma…
Andrey Rublev zai buga Hong Kong Open a 2024 a gasar kwallon tennis a karon farko bayan shekara 20.Hukumar kwallon tennis ta duniya ce ta sanar da cewar, wanda yake na biyar a jerin wadanda ke kan gaba…
An sanar da cewar China da Miami za su dauki bakuncin tseren motocin Formula 1 a kakar 2024.Karon farko da za su gudanar da tseren, yayin da Austria da Brazil za su yi karo na uku.Filin wasa…
Hukumar kwallon kafa ta Jamus ta sanar da za a buga kwantan wasan Bundesliga tsakanin Bayern Munich da Union Berlin ranar 24 ga watan Janairu.Ranar Asabar da ta gabata ya kamata su kara a Allianz Arena, amma saukar…
Tawagar Kenya ta sanar da ‘yan wasan kwarya-kwarya da za su wakilce ta a Olympic a birnin Paris a France a 2024.Cikinsu har da zakaran Olympic karo biyu Eliud Kipchoge da mai kambun duniya Kelvin Kiptum kamar yadda…