Amurka da Mexico sun mika bukatar hadakar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya ta mata da za a yi a 2027.Ana sa ran kasashen biyu za su fuskanci adawa daga Brazil da wasu daga nahiyar Turai da za…
Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti ya ce yana sa ran Vinicius Junior da Eduardo Camavinga za su koma taka leda cikin watan Janairun 2024.Vinicius yana jinya tun bayan da ya ji rauni a wasan Brazil da Colombia a…
Dan wasan Manchester United, Harry Maguire ya zama gwarzon dan kwallon Premier League na watan Nuwamba.Kenan ya zama mai tsaron baya na 15 a babbar gasar tamaula ta Ingila da ya lashe kyautar.Maguire ya ci kyautar bayan…
Real Madrid na ci gaba da shirye-shiryen karawa da Real Betis a wasan mako na 16 a LaLiga ranar Asabar.‘Yan wasan kungiyar sun motsa jiki, sun yi wasa da tamaula da guje-guje, sannan suka raba filin biyu suka…
Watakila a dakatar da Paul Pogba shekara hudu idan an sameshi da laifin shan abubuwan kara kuzarain wasa.Hakan ya fito ne daga bakin ofishin masu shigar da kara a Italy.An samu mai shekara 30 da laifin anfani…
Robert Lewandowski ya ce yana jin zai ci gaba da taka leda zuwa shekara hudu nan gaba.Dan kwallon Barcelona, mai shekara 35 na fatan ci gaba da murza leda har zuwa lokacin da zai cika shekara 40 da…
Djokovic da Alcaraz sun shiga gasar ATP a Turin da kofuna shida (6), wanda Djokovic ya lashe a watan jiya.Bayan doke na biyu (2) a duniya "Carlos Alcaraz", Djokovic ya zama mafi mai yawan kofuna a shekaran nan…
Aston Villa ta yi nasara a kan Manchester City da cin 1-0 a Villa Park a wasan mako na 15 a Premier League.Leon Bailey ne ya ci wa Villa kwallon, saura minti 16 a tashi daga karawar ta…
Manchester United ta doke Chelsea 2-1 a wasan mako na 15 a gasar Premier League ranar Laraba a Old Trafford.United ta ci kwallayen ta hannun Scott McTominay, yayin da Chelsea ta zare daya ta hannun Cole Palmer.Hakan…
Hukumar kwallon kafa ta Qatar ta sanar da korar kociyanta Carlos Queiroz ranar Laraba.Tuni kuma ta maye gurbinsa da dan kasar Spain, Tintin Marquez, ba ta kuma sanar da dalin korar kocin ba.An bai wa Queiroz aikin…