Barcelona za ta karbi bakuncin Girona a karashen wasan mako na 16 a La Liga ranar Lahadi.Kungiyoyin sun kara a bara, inda Barcelona ta je gidan Girona ta ci 1-0 ranar 28 ga watan Janairun 2023.A wasa…
An nada Josh Kerr a matsayin gwarzon dan wasan Scotland na bana ta hanyar sportscotland da Team Scotland.Dan wasan mai shekaru 26 ya zama zakaran tseren mita 1500 a Budapest a farkon wannan shekarar kuma yanzu ya…
Real Madrid ta je ta tashi 1-1 a gidan Real Betis a gasar La Liga ranar Asabar.Jude Bellingham ne ya fara ciwa Real Madrid kwallo na 12 da ya zura a raga a La Liga a bana.Daga…
Eintracht Frankfurt ta casa Bayern Munich da ci 5-1 a wasan mako na 14 a Bundesliga ranar Asabar.Frankfurt ta ci kwallayen ta hannun Omar Marmoush da Eric Ebimbe da Hugo Larsson da Eric Ebimbe da kuma Ansgar Knauff.…
Doma United ta ci Kano Pillars 1-0 a wasan mako na 13 a gasar Firimiyar Nigeria ranar Asabar.Doma ta ci kwallon ta hannun Ekpenyong, kenan kungiyar ta yi wasa tara ba tare da an doke ta ba.Haka…
Erik ten Hag ya ce Jadon Sancho ya san abinda ya kamata ya yi, idan har yana son ceto sana’arsa ta tamaula daga lalacewa.Sancho, wanda United ta saya £73 million daga Borussia Dortmund a 2021, baya bugawa babbar…
Crystal Palace ta yi rashin nasara da ci 2-1 a hannun Liverpool a wasan mako na 16 a Premier League.Jean-Philippe ne ya fara ciwa Palace kwallo daga baya Mohammed Salah ya farkewa Liverpool kwallon.Daf da lokaci zai…
Tsohon wanda ya buga wasan karshe a Wimbledon Open, Nick Kyrgios ya janye daga shiga Australian Open karo na biyu kenan a jere.Wasa daya kacal mai shekara 28 ya buga a kakar 2023 a Stuttgart cikin watan Yuni.…
Birnin London zai karbi bakuncin bikin karrama gwarzayen kwallon kafa na duniya na 2023 ranar 15 ga watan Janairun 2024.A bikin ne za a karrama fitatce da fitatciyar ‘yar wasan tamaula a duniya da kwallon da aka ci…
Kwamitin Olympic na duniya ya amince ‘yan wasan Russia da na Belarus su shiga gasar Olympic a 2024, amma a matakin masu cin gashin kai.The IOC ya ce shiga wasannin zai zama a kan ka’ida, sai kuma ‘yan…