Yan wasan Rasha da Belarus wadanda suka cancanci shiga gasar Olympics ta Paris 2024 za a ba su damar shiga a matsayin tsaka-tsaki (Neutral), amma da Sharudda. In ji kwamitin Olympics na kasa da kasa.Sharuɗɗan shigar su…
Dan Yalon Tula ya kashe Autan na Aisha a turmi na biyu a Marabar Nyanya a damben naira 100,000 ranar Lahadi.Karon farko da aka buge Autan na Aisha, bayan wata bakwai yana tsaye a gidan damben Bambarewa.
Ranar Lahadi Autan na Aisha wanda ya yi sama da wata bakwai bai fadi ba a Maraba dan Yalon Tula ya buge shi.Dambe ne na naira 100,000 tsakanin Dan Yalo daga Arewa da Autan na Aisha Guramada a…
Ranar Talata da Laraba za a kammala wasannin cikin rukuni a gasar Champions League ta bana.Za kuma a buga wasa takwas ranar Talata a kammala da wasu takwas ranar Laraba.Za kuma a yi tata burza tsakanin rukunin…
Alexandre Lacazette ya yi sanadin da Lyon ta yi nasara a wasa na biyu a Ligue 1 a bana, bayan da ta ci Toulouse 3-0 ranar Lahadi.Kyaftin din Lyon, Lacazette shi ne ya ci kwallo uku a karawar…
Nathan Ake ya buga wa Manchester City wasa na 100 a karawar da ta doke Luton Town 2-1 a Premier League ranar Lahadi.Kenan ya zama na 22 da ya buga wasa 100 karkashin Pep Guradiola, kuma na farko…
Dan wasan Bayern Munich, Serge Gnabry ba zai buga karawar da kungiyar Jamus za ta yi da Manchester United ba ranar Talata.Manchester United za ta karbi bakuncin Bayern Munich a wasa na karshe a rukunin farko a Champions…
Barcelona ta yi rashin nasara a gida a hannun Girona da ci 4-2 a gasar La Liga ranar Lahadi.Kungiyar da Michel ke jan ragama ta yi nasara a kan Barca, abokiyar hamayya a karon farko a tarihin gasar.…
Romelu Lukaku ya ci kwallo, amma an yi masa jan kati a wasan da Roma ta tashi 1-1 da Fiorentina a Serie A ranar Lahadi.Roma ce ta fara cin kwallo a minti na biyar da take leda a…
Tudun Wada United ta Kano ta lashe gasar NLO (NATIONAL LEAGUE ONE) bayan ta doke Palm Syrup dace 7-2 a Filin wasan Bwari ta Abuja a jiya asabar.Gasan NLO wanda babban kamfanin sadarwa na MTN da FirstCentral…