Dan kwallon Stuttgart, Deniz Undav shi ne aka zaba fitatcen dan wasan Bundesliga na watan Nuwamba.Ya yi takara a zaben da ‘yan kallo ke kada kuriya tare da dan wasan Bayern Munich, Harry Kane da Leroy Sane da…
Wasu rahotanni na cewar an bai wa Paris St Germain damar sayen Casemiro daga Manchester United a watan Janairu.Kan fara kakar 2022, Man United ta sayo dan kwallon tawagar Brazil kan £70m daga Real Madrid.Casemiro ya taka…
Hukumar kwallon kafa ta Ingila ba za ta hukunta kociyan Arsenal, Mikel Arteta ba, wanda ya yi kalamai kan ingancin alkalan Premier League.Lamarin ya faru ne bayan tashi wasan da Newcastle United ta ci Gunners 1-0 a wasan…
Lionel Messi da Erling Haaland da Kylian Mbappe, sune ukun da suka rage da ke takarar gwarzon dan kwallon Fifa na 2023.Messi, wanda ya lashe kyautar fitatcen dan kwallon kafa a 2022, ya ja ragamar Argentina ta lashe…
Rigar da Lionel Messi ya saka a gasar kofin duniya a Qatar a 2022, guda shida an sayar da su $7.8 million.A wajen da aka gudanar da gwanjon rigunar an yi tayi biyu tun farko daga baya aka…
Wasu rahotanni na cewa dan kwallon tawagar Nigeria, Victor Osimhen ya amince da kwantiragin ci gaba da taka leda a Napoli.Dan wasan ya koma buga a Serie A daga Lille a 2020, wanda kwantiraginsa zai kare a karshen…
Hukumar gudanar da Premier ta Nigeria ta zabi fili biyar don fara gasar matasa ta ‘yan kasa da shekara 17.Za a fara wasannin a farkon watan Fabrairun 2024 a Lafia da Ekiti da Awka da Kaduna da kuma…
Za a koma buga babbar gasar tamaula ta Turkiya ranar 19 ga watan Disamba.An tsayar da wasannin bayan da shugaban kungiyar MKA Ankaragucu, Faruk Koca ya shiga fili ya naushi alkalin wasa, Halil Umut Meler.Lamarin ya faru…
Za a kammala wasannin cikin rukuni a gasar Champions League ta bana ranar Laraba da karawa takwas.Za kuma a yi tata burza tsakanin rukuni na biyar zuwa na takwas, inda kowa zai yi wasa tare a ranar.Rukuni…
Borussia Dortmund ta karbi bakuncin Paris St Germain, domin buga wasan karshe a cikin rukuni a Champions League ranar Laraba.Dortmund ce ta daya a rukuni na shida da maki 10, sai kungiyar Faransa mai maki bakwai, bayan wasa…