Real Madrid da Villareal za su buga wasan mako na 17 a La Liga a Santiago Bernabeu ranar Lahadi.Real Madrid tana ta biyun teburi mai maki 39, bayan da Girona ce ta daya da maki 41.Villareal kuwa…
Liverpool za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 17 a Premier League ranar Lahadi a Anfield.Liverpool tana ta daya a kan teburi mai maki 37, ita kuwa Man United tana ta bakwai da maki 27.…
Kungiyar da Lionel Messi ke buga wa tamaula, Inter Miami ta sanar cewar za ta kara da mai rike da kofin gasar Japan, Vissel Kobe.Kyaftin din Argentina zai ja ragamar kungiyar da ke buga kwallon Amurka, MLS a…
Fitatcen dan wasan kwallon kwandon Amurka, NBA Ja Morant ya ce ya ji takaici da baya buga wasanni, sakamakon hukunta shi da aka yi.Dan wasan, wanda ya kammala hukuncin dakatarwa wasa 25 na shirin komawa buga wa Memphis…
Mai rike da kofin zakarun Asia, Urawa Red Diomonds ta doke Club Leon 1-0 a Fifa Club World Cup ranar Juma’a a Saudi Arabia.Dan kasar Netherlands, Alex Schalk ne ya ci kwallon a minti na 78, wanda ya…
Tun daga ranar Juma’a za a fara wasannin mako na 17 a Premier League, inda Nottingham Forest za ta karbi bakuncin Tottenham.Ranar Asabar kuwa wasa biyar za a buga, sannan a karkare da karawa hudu ranar Asabar.Liverpool…
Kociyan, Manchester United, Erik ten Hag ya ce ya mayar da hankali kan yadda kungiyar za ta koma kan ganiya, bayan da ake cewa ana daf da korar shi.Man United za ta kara da Liverpool ranar Lahadi a…
Pep Gurdiola baya jin Erling Haaland zai murmure ya buga wa Manchester City gasar Premier League ranar Asabar.Kociyan ya kara da cewar zai yi wuya Haaland ya yiwa kungiyar karawar da za ta yi a Fifa Club World…
Ranar Laraba aka kammala wasannin cikin rukuni a Champions League ta bana, an kuma samu 16 da za su buga zagaye na biyu.Kungiyoyin da za su buga wasannin zagaye na biyu sun hada da Arsenal, Atlético Madrid, Barcelona,…
Tawagar kwallon kafa ta Afirka ta Kudu, Bafana Bafana ta bayyana ‘yan wasa 50 da za ta tantance wadanda za su buga mata gasar kofin Afirka.Koci, Hugo Broos ne ya sanar da ‘yan wasan a shirin da kasar…