Damben gargajiya tsakanin Ilele Garkuwan mai caji da Bahagon Ali Kawoji da suka kara a Marabar Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria.
Christian Eriksen ya koma yin atisaye a Manchester United, bayan jinya da ya sha.Mai shekara 31 ya yi jinyar mako biyar, bayan raunin da ya ji a gwiwa a karawar da United ta ci Luton 1-0 a Premier…
Carlos Alcaraz zai yi babban rashi a gasar Grand Slam ta farko a shekarar 2024 bayan ya rasa kocinsa Juan Carlos Ferrero kafin gasar Australian Open.Alcaraz yana cikin shirin share fage na makonni biyar - wanda ya…
Mai rike da Champions League, Manchester City za ta fara zuwa Copenhagen a zagaye na biyu a gasar zakarun Turai.Ranar Litinin hukumar kwallon kafar Turai, Uefa ta fitar da jadawalin wasannin zagaye na biyu a gasar.Jadawalin kungiyoyi…
Ilele Garkuwan mai caji da Bahagon Ali Kawoji sun fafata a damben safe a Marabar ‘Nyanya ranar Lahadi.Wato a gidan wasa na Idris Bambarewa da ke ‘yan tifa a Marabar ‘Nyanya.A wasannin da aka yi don ajon…
Dan wasan Chelsea, Nicolas Jackson ya ce dukkan masu zaginsa ba su san kwallon kafa ba.Chelsea ta dauko dan wasan tawagar Senegal daga Villareal kan £32 duk da cewar ba wata gagarumar rawar da ya taka a Spain.…
Wasu rahotanni na cewa RB Leipzig ta janye daga kokarin daukar dan wasan Manchester United, Jadon Sancho.Dan kwallon tawagar Ingila baya buga wasanni kusan wata uku da rabi, bayan rashin jituwa tsakaninsa da Erik ten Hag.Rabon da…
Mai tsaron bayan Real Madrid, David Alaba ya ji mummunan rauni kamar yadda kungiyar ta sanar.Ranar Lahadi da yammci kungiyar da ke Santiago Bernabeu ta sanar cewar ‘’Alaba ya ji rauni a gwiwarsa ta hagu, za kuma a…
Kungiyar Liverpool ta ce bai kamata da aka jefi motar Manchester United ba, kafin su kara ranar Lahadi a Anfield.Liverpool da Manchester United sun tashi 0-0 a wasan mako na 17 a Premier League ranar Lahadi.Mahukuntan Liverpool…
Arsenal da Brighton za su kece raini a Emirates ranar Lahadi a wasan mako na 17 a gasar Premier League.Gunners tana ta biyu a kan teburi da maki 36 da tazarar maki daya tsakaninta da Liverpool ta daya…