Liverpool za ta kara da Fulham, Chelsea da Middlesbrough a wasan daf da karshe a Carabao Cup da aka raba jadawali a jiya Laraba.A jiya Liverpool ta dura kwallo 5-1 a ragar West Ham, Fulham kuwa doke Everton…
Barcelona ta yi nasara a kan Almeria da ci 3-2 a wasan mako na 18 a gasar LaLiga ranar Alhamis.Barcelona ta ci kwallayen ta hannun Raphinha da kuma Sergi Roberto da ya zura biyu a raga.Ita kuwa…
Shirye-Shirye sun yi nisa da Ivory Coast ke shirin karbar bakuncin gasar kofin Afirka a 2024.Hakan ne ya sa masu shirya wasannin ke fatan abinda ya faru a Kamaru a 2021 kada a maimaita shi a Ivory Coast.…
Wasu rahotanni na cewar Arsenal ba za ta bari Jakub Kiwior ya je ya buga wasannin aro a wata kungiya a Janairu ba.Dan kasar Poland ya buga wa Gunners wasu wasan tun bayan da ya koma Emirates daga…
Hukumar kwallon kwandon Amurka, NBA ta ci tarar dan wasan Houston Rockets, Dillon Brooks $35,000.Haka kuma ta ci tarar kociyan, Rockets Ime Udoka $25,000 ranar Talata bisa fadar kalaman da ba su dace ba ga alkalin wasa.Lamarin…
Manchester City za ta buga wasan karshe da Fluminense ranar Juma’a a Fifa World Club Cup a Saudi Arabia.Man City ta kawo wannan matakin bayan da ta doke Urawa Red Diamons ta Japan 3-0 ranar Laraba.Urawa ce…
Almeria ta ziyarci Barcelona, domin buga wasan mako na 18 a gasar La Liga ranar Laraba.Wanann shi ne wasa na 18 da za su fafata a tsakaninsu a dukkan karawa, inda Barcelona ta ci 14 da canjaras biyu,…
Thomas Muller ya saka hannu kan karin kwantiragin shekara daya da zai kare a karshen Yunin 2025.Tun farko yarjejeniyar dan wasan za ta kare a karshen Yunin 2024, yanzu an kara shekara daya akai.Dan kasar Germany, mai…
Za a buga wasan daf da karshe a Fifa World Club Cup tsakanin Manchester City da Urawa Red Diamonds ranar Talata.Manchester City ita ce mai rike da Champions League, ita kuwa Urawa ta lashe Asia Cup na bara.…
Mahukuntan gasar LaLiga sun sanar cewar za a buga wasan da Real Madrid za ta je Getafe ranar Alhamis 1 ga watan Fabrairu.Wasan shi ne a cikin mako na 20 da aka tsara buga shi, amma za a…