Kociyan Bournemouth, Andoni Iraola ya saka hannu kna yarjejeniyar wata 12, domin ya ci gaba da horar da kungiyar zuwa karshen kakar 2025/26.Iraola mai shekara 41 ya koma kungiyar da horar da tamaula kan yarjejeniyar kaka biyu a…
Real Madrid za ta jira har sai bayan Champions League da za ta kara da Borussia Dortmund ranar 1 ga watan Yuni, kafin ta sanar da daukar Kylian Mbappe. (Athletic - subscription)Manchester United za ta kara kokarin taya…
Kungiyar Bologna na daf da samun gurbin shiga Champions League a badi, bayan da ta yi nasara a kan Napoli a gasar Serie A.Wadanda suka ci mata kwallayen sun hada da Dan Ndoye da Stefan Posch da kungiyar…
Arsenal na ci gaba da fatan lashe Premier League na bana, bayan da ta je Old Trafford ta ci Manchester United 1-0 a wasan mako na 37 ranar Lahadi.Leandro Trossard ne ya ci kwallon a minti na 20…
Bayern Leverkusen ta doke Bochum, wadda ta kare da 'yan wasa 10 ranar Lahadi a Bundesliga ta kuma yi wasa 50 a jere a dukkan fafatawa ba tare da rashin nasara ba.Leverkusen ta fara cin kwallo ta hannun…
Holstein Kiel ya hau gasar Bundesliga a karon farko a tarinta, bayan tashi 1-1 da Fortuna Duesseldorf ranar Asabar.Kungiyar ta yi wannan fafutukar tun daga gasar Germany ta rukuni na hudu zuwa Bundesliga cikin kaka 10.Kiel ta…
Ranar Asabar Al Hilal ta lashe kofin babbar gasar tamaula ta Saudi Arabia na hudu cikin kaka biyar, bayan da Cristiano Ronaldo bai samu daukar ko daya ba.Al Hilal, wadda ta yi rashin neymar Junior a Oktoba, sakamakon…
Harry Kane ba zai yi wa Bayern Munich wasan karshe a gida a Bundesliga da za ta kara da Wolfsburg ba, wanda ke fama da ciwo baya.Wannan raunin ne ya sa ya fita a Champions League a karawa…
Real Madrid ta doke Granada 4-0 a wasan mako na 36 a La Liga da suka kara ranar Asabar, saura wasa bibiyu a kammala kakar bana.Real ta fara cin kwallo ta hannun Francisco Garcia, sannan Arda Guler ya…
Massimiliano Allegri ya ce ya kamata Juventus take buga Champions League, bayan da za ta kara da Salernitana ranar Lahadi a gasar Serie A ta Italy.Juventus za ta samu gurbin shiga gasar badi, idan har ta samu maki…