Bisi Daga kudu da Bahagon Ɗan Aliyu Daga Arewa turmi uku Babu kisaNajif Garkuwar Autan Ɗan Bunza Daga Arewa ya fafata da Alaye shagon Sama'ila Daga kudu turmi uku ba kisaDogon Mamman Daga Arewa ya kara da…
Barcelona da Real Madrid za su samu ladan £869 idan har za a gudanar da European Super League.Tun farko wasu manyan kungiyoyi 12 ne suka kulla yarjejeniyar kirkira gasa a Turai a cikin Afirilun 2021, daga baya 10…
Shugaban INEOS, Sir Jim Ratcliff ya amince da sayen kaso 25 cikin 100 na Manchester United.Kenan kudin ya kai £1.25 billion, zai karbi ragamar gudanar da kungiyar da ke Old Trafford kenan.Manchester United mai buga gasar Premier…
Kociyan tawagar Guinea, Kaba Diawara ya sanar da ‘yan wasa 25 da za su buga gasar kofin nahiyar Afirka da za a yi a Ivory Coast a 2024.Wannnan shi ne karo na 13 da Guinea za ta kara…
Manchester United ta yi rashin nasara ta 13 a dukkan karawa a bana, bayan da West Ham ta doke ta 2-0 a Premier League ranar Asabar.Karon farko da take buga kaka da rashin kokari tun bayan 1930/31 da…
Victor Osimhen ya tsawaita yarjejeniyarsa da Napoli kan ci gaba da taka leda zuwa karshen kakar 2026.Kungiyar da ke buga Serie A ce ta sanar da hakan ranar Asabar, sai bai ba ta fayyace kunshin kwantiragin ba.Amma…
Hukumar kwallon kafa ra Afirka, Caf ta fitar da sunayen wadanda za suyi alkalancin gasar kofin Afirka da za a yi a Ivory Coast a 2024.An bayyana mutum 68 da za su gudanar da aiki daga wasu kasashe…
Rebecca Welch ta zama mace ta farko da ta yi rafli a gasar Premier League wasan Fulham da Burnley a Craven Cottage ranar Asabar.Welch, mai shekara 40 daga Washinghton da ke Arewacin England tana aiki a hukumar lafiya…
Liverpool da Arsenal sun tashi 1-1 a wasan mako na 18 a Premuer League ranar Asabar a Anfield.Minti hudu da take leda Arsenal ta ci kwallo ta hannun Gabriel Magalhaes daga baya Mohamed Salah ya farke.A kakar…
Za a ci gaba da wasannin mako na 18 a gasar Premier League, wadda za a yi karawa bakwai ranar Asabar da wasa daya ranar Lahadi.Arsenal ce ta daya a kan teburi da maki 39 iri daya da…