Wasu rahotanni na cewa Barcelona na neman hanyar kaucewa biyan Robert Lewandowski karin albashin £5.2m.A kakar 2022, dan kasar Poland ya saka hannu kan kunshin yarjejeniyar kaka hudu da kungiyar Camp Nou.Cikin yarjejeniyar an amince da cewar…
Chelsea za ta karbi bakuncin Crystal Palace a wasan mako na 19 a Premier League ranar Laraba a Stamford Bridge.A bara da kungiyoyin biyu suka kara, Chelsea ta je ta doke Palace 2-1 a Selhurst Park ranar 1…
Manchester United ta doke Aston Villa 3-2 a wasan mako na 19 a Premier League ranar Talata a Old Trafford.Tun farko Villa ta zura kwallo biyu a raga, haka suka je hutu, an ci Man United.John McGinn…
Gasar LaLiga na yin hutu, domin yin shagulgulan Kirsimeti da na sabuwar shekara, bayan kammala fafatawar mako na 18.An fara gasar LaLiga ranar 11 ga watan Agustan 2023, wadda kawo yanzu an yi karawa 180 da cin kwallo…
Liverpool ta ziyarci Burnley domin buga wasa na 19 a Premier League ranar Talata a Turf Moor.Liverpool tana ta 19 a teburin Premier da maki 39 da tazarar maki daya tsakaninta da Arsenal ta daya.Ita kuwa Burnley…
Maurico Pochettino bai yadda cewar rashin da’ar ‘yan wasa ce ta kai Chelsea ba ta kokari a Premier League ba, wadda ke kan gaba a karbar katin gargadi da yawa a bana.Chelsea ta karbi kati mai ruwan dorawa…
Ranar Talata Manchester United za ta karbi bakuncin Aston Villa a wasan mako na 19 a gasar Premier League.Wasan za ta buga ne kwana daya da yin bikin Kirsimeti, wato 26 ga watan Disamba, wadda ta yi shekara…
Babbar gasar tamaula ta Jamus, wato Bundesliga na hutu, bayan da aka kammala karawar mako na 16.Hakan zai bai wa kungiyoyi da ‘yan wasa da ‘yan kallo damar yin bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara.An kammala wasannin…
Kungiyar Arsenal ce ta daya a kan teburin Premier League, bayan kammala wasa 18 a kakar bana.Hakam na nufin Gunners ce ke kan gaba tun kafin Kirsimeti karo na biyu kenan a jere.Kawo yanzu Gunners ta ci…
Ebola ya sha rawa bayan da ya halarci ajon Rabe a Marabar 'Nyanya ranar Lahadi a damben safe.