Arsenal ta yi rashin nasara a hannun West Ham United da ci 2-0 a Emirates ranar Alhamis a Premier League wasan mako na 19.A minti na 13 da fara wasa ne West Ham ta ci kwallo ta hannun,…
Kociyan tawagar kwallon kafar Morocco, Walid Regragui, ya bayyana ‘yan wasa 27 da za su buga wa kasar gasar cin kofin Afirka a 2024.Shekara 47 kenan rabon Morocco ta dauki kofin nahiyar Afirka, amma ana saka ta cikin…
Real Betis ta sanar cewar Isco ya saka hannu kan yarjejeniyar ci gaba da taka leda a kungiyar zuwa karshen kakar 2027.Dan wasan ya koma Betis daga abokiyar hamayya Sevilla, ya ci kwallo biyu a karawa 17 da…
Ranar Alhamis, kociyan South Korea, Jurgen Klinsman ya bayyana dan wasan Tottenham, Son Heung-min a matakin wanda zai ja ragamar tawagar zuwa Asian Cup na bana.Rabonda kasar ta lashe babban kofin nahiyar tun bayan shekara 64.Dan wasan…
Hukumar kwallon kafa ta Peru ta sanar da nada dan kasar Uruguay, Jorge Fossati a matakin sabon kociyanta.Hukumar ta ce ta dauki kocin saboda kwarewar da yake da ita, domin ya kai kasar gasar kofin duniya da za…
Pep Guardiola ya sanar cewar a cikin watan Janairu Erling Haaland zai koma buga wa Manchester City wasanni.Kenan ba zai yi wa kungiyar wasan karshe a 2023 ba da za ta kara da Sheffield United ranar Asabar 30…
Kungiyar RB Leipzig mai buga Bundesliga ta sanar da daukar Eljif Elmas daga Napoli mai rike da Serie A na bara.Mai shekara 24, zai koma Jamus da taka leda, bayan da Emil Forsberg, wanda ya koma kungiyar a…
Arsenal za ta kara da West Ham United a wasan hamayya a karawar mako na 19 a Premier League ranar Alhamis.Arsenal tana mataki na biyu da maki 40 a teburin Premier League da Liverpool ke jan ragama da…
Mikel Arteta ya ce a shirye ya ke ya shiga kasuwa, domin sayo karin ‘yan wasa idan har Arsenal za take cin karo da tasgaro kamar yadda ta yi baya.Gunners za ta buga wasan mako na 19 a…
Inter Milan na duba yiwuwar daukar dan kwallon Manchester United, Anthony Martial da na Chelsea, Armando Broja.Inter, wadda ta kai wasan karshe a bara a Champions League tana taka krawar gani a bana, wadda ita ce ta daya…