Shugaban Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva ya jagorancin zaman makokin mutuwar Mario Zagallo, mai shekara 92.Zagallo, wanda ya taka leda tare da Pele a tawagar Brazil da ta lashe kofin duniya a 1958 da kuma 1962 ya…
Mikel Arteta ya nemi Arsenal ta yi kokari ta lashe wasan FA Cup da Liverpool ranar Lahadi ba tare da kara fuskantar kungiyar a karo na biyu ba a gasar.Arteta ya ce rashin cin wasan farko zai kara…
Rafael Nadal ya yi nasara a karon farko a gasar kwallon tennis, bayan jinyar kusan shekara daya.Ya doke zakaran US Open, Dominic Thiem a wasan farko a Brisbane International ranar Talata.Wanda ke rike da Grand Slam 22,…
Mai tsaron bayan, Bayern Munich, Kim Minjae ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon South Korea, kamar yadda hukumar kwallon kafar ta sanar.Mai shekara 27, ya taimakawa Napoli ta lashe Serie A na bara a karon farko bayan shekara…
Liverpool ta yi zamanta a kan teburin Premier League, bayan da ta doke Newcastle United 4-2 ranar Litinin a Anfield.Mohamed Salah ya ci kwallo biyu a karawar da ta bai wa Liverpool damar bai wa Aston Villa ta…
Eintracht Frankfurt ta dauki aron dan kwallon tawagar Netherlands, Donny van de Beek daga Manchester United, kamar yadda kungiyar da ke buga Bundesliga ta sanar yau Litinin.Ta kulla yarjejeni da United mai buga Premier League cewar dan kwallon…
Tomas Soucek ya amince da kunshin yarjejeniyar ci gaba da taka leda a West Ham United zuwa karshen watan Yunin 2027.Dan wasan jamhuriyar Czech, mai shekara 28 ya ci kwallo 30 a wasa 182, tun bayan da ya…
Kociyan tawagar kwallon kafar Japan, Hajime Moriyasu ya gayyaci dan wasan Brighton, Kaoru Mitoma cikin jerin ‘yan wasan da za su buga wa kasar Asian Cup a bana.Mai horar da Brighton, Roberto de Zerbi ya sanar a makon…
Likitoci za su yi wa mai tsaron bayan Barcelona, Marco Alonso aiki, domin magance rashin buga wasa da yake sosai.Dan wasan na fama da ciwon baya da yake hana shi sakat, tun da aka fara kakar bana.Wasu…
Liverpool ta karbi bakuncin Newcastle, domin buga Premier League ranar Litinin a Anfield.Liverpool mai maki 42 tana ta daya a teburin Premier League, ita kuwa Newcastle mai maki 39 tana ta tara a teburin.Sun kara a bana…