Germany na ci gaba da taka rawar gani a shirin karbar bakuncin Euro 2024 a bana, bayan da ta yi nasara a kan Netherlands a karawar sada zumunta ranar Talata.Tun kafin nan Germany ta doke France 2-0 ranar…
Georgia za ta buga gasar cin kofin nahiyar Turai a karon farko a tarihi, bayan da ta samu daya daga gurbi ukun da ya rage na shiga Euro 2024 da za a yi a Jamus.Itama Ukraine ta samu…
Tawagar Poland ta hana Wales kai wa gasar cin kofin nahiyar Turai karo na uku a jere, bayan da suka buga wasan neman gurbin shiga Euro 2024.Tawagogin sun tashi 0-0 a fafatawar da suka yi a Cardiff ranar…
An dakatar da dan kwallon tawagar Brazil da Flamengo, Gabriel Barbosa shekara biyu, bayan da aka same shi da laifin shirin shan abubun kara kuzarin wasa.Wasu labarai daga jaridun cikin gida sun ce dan kwallon, wanda aka fi…
Sama da 'yan kallo 1,600 daga England da Wales aka umarce su da su mika fasfo dinsu, domin ba za a bari su je kallon gasar cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2024 ba a Jamus.An bukaci da…
Nottingham Forest ta daukaka kara kan kwashe mata maki hudun da aka yi, bayan da aka same ta da laifin karya dokar kasuwanci ta Premier League.Wani kwamiti mai zaman kansa ne ya samu Forest da laifin faduwa kasuwanci…
Wata kotu a Spain ta sanar cewar za a iya bayar da belin Dani Alves da zarar ya biya £853,000.A watan jiya aka yankewa Alves hukuncin daurin shekara hudu da rabi, bayan da aka same shi da…
Mai aikin rikon kwaryar kociyan Super Eagles, Finidi George zai kara jan ragamar tawagar wasan sada zumunta na biyu da Mali ranar Talata a birnin Marrakech a Morocco.Ranar Juma'a Super Eagles ta yi nasarar cin Ghana 2-1 a…
Har yanzu Napoli ba ta yanke shawara ko za ta dauki dan wasan Bournemouth, Hamed Traore, wanda ke yi mata wasannin aro.Bayan da Bournemouth ta dauki aron Traore daga Sassuolo a Janairun 2023, an hada da yarjejeniyar sayar…
Kungiyoyi uku na son sayen Toney a karshen kakar nanWest Ham United za ta kalubalanci Arsenal da Chelsea kan daukar dan kwallon Brentford, Ivan Toney da zarar an kammala kakar bana.Ronald Araujo ya fadi makomarsa a Barcelona…