Kociyan tawagar Germany, Julian Nagelsmann ne zai maye gurbin Thomas Tuchel a Bayern Munich a wani rahoto da The Bild ta wallafa a karshen mako.Kamar yadda rahoton yake tuni mahukuntan Bayern Munich suka tattauna da matashin kociyan domin…
Liverpool tana jan ragamar teburin Premier League, bayan da ta buga wasa 29 a kakar 2023/24.Kungiyar Anfield tana ta daya da maki 67, sai Arsenal ta biyu da maki 65 da kuma Manchester City ta uku mai maki…
Kungiyar Real Madrid za ta buga wasa biyar a cikin sabon watan Afirilun kakar bana, wadda take shirin lashe La Liga da Champions League.Real din za ta fafata a wasan daf da na kusa da na karshe a…
Alkalan Premier League na ta tafka kura-kurai da yawa a kakar bana in ji kociyan Burnley, Vincent Kompany.Alkalin wasa, Darren England ya bai wa Kompany jan kati a wasan da aka tashi 2-2 tsakanin Chelsea da Burnley ranar…
Za a ci gaba da Premier League ranar Asabar, bayan da aka kammala wasannin sada zumunta da na neman cike gurbin shiga Euro 2024 a makon da ya gabata.An tsaya a wasa mako na 29 a gasar Premier…
La Liga ta sanar da rana da lokacin da za a buga wasa tsakanin Real Sociedad da Real Madrid.A ranar Real Madrid za ta ziyarci Sociedad a wasan mako na 33 da karfe 5:00 agogon Nigeria ranar Asabar…
Wanda yake na daya a jerin wadanda ke kan gaba a kwallon tennis a duniya, Novak Djokovic ya sanar cewar ya raba gari da koci, Goran Ivanisevic.Djokovic da kociyansa sun yi aiki tare da dan kasar Serbia ya…
Harry Kane ya fara atisaye a Bayern Munich bayan raunin da ya ji, wanda ke fatan buga wa kungiyar Bundesliga ranar Asabar da Borussia Dortmund.Bayern ta sanar cewar dan kwallon tawagar Ingila ya yi atisaye cikin 'yan wasan…
Tawagar Chad da ta Eswatini da ta Liberia da kuma South Sudan sun kai matakin shiga wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin Afirka ta 2025.Kasashen sun yi nasarar wasannin da suka buga na neman cancantar shiga jadawalin…
Dan kwallon tawagar Germany da Bayern Munich, Leroy Sané ya ce bai san gurbin da koci, Julian Nagelsmann zai yi amfani da shi ba a Euro 2024 da zasu karbi bakunci.Fifa ta dakatar da Sane daga buga wasa uku,…