Liverpool za ta karbi bakuncin Atalanta a wasan farko a Europa League zagayen quarter finals da za su kara ranar Alhamis a Anfield.Wannan shi ne wasa na uku da za su fuskanci juna a tsakaninsu, bayan da suka…
Borussia Dortmund ta yi rashin nasara a gidan Atletico Madrid da ci 2-1 a wasan farko a Champions League zagayen quater finals ranar Laraba.Minti na hudu da fara wasan ne Atletico ta fara zura kwallo a raga ta…
Paris St Germain ta yi rashin nasara a hanun Barcelona da ci 3-2 a wasan farko zagayen quarter finals ranar Talata a France.Minti na 37 da fara wasa Barcelona ta ci kwallo ta hannun Raphinha, kuma haka suka…
Kociyan Liverpool, Jurgen Klopp ya ce Trent Alexander-Arnold da Alisson da Diago Jota sun koma atisaye bayan jinya, amma ba a fayyace ko za su fuskanci Atalanta ba.Ranar Alhamis, Liverpool za ta karbi bakuncin Atalanta a wasan farko…
Dan wasan Manchester City, Rodri yana yana tsara yadda zai hutu a kakar nan, bayan da kungiyarsa ke fatan kare lashe uku karo na biyu a jere.Mai shekara 27 ya buga wa City wasa na 41 a Champions…
Mahukuntan wasannin Olympic sun sanar cewar za a kafe alamar gasar a Eiffel Tower a birnin Paris din France a shirin da ake na fara fafatawar bana.Alamar da ta kunshi zobe biyar mai tsawon mita 15 da fadin…
Manchester United ta sanar cewar daraktan wasanninta, John Murtough zai ajiye aikin, inda take daf da kawo madadinsa.Wannan yana daga cikin tsare-tsare da ake yi a Old Trafford, domin kara daga darajar kungiyar tun bayan da Sir Jim…
An tashi 2-2 tsakanin Arsenal da Bayern Munich a wasan farko zagayen quarter finals a Champions League ranar Talata a Emirates.A minti na 12 da take leda Arsenal ta ci kwallo ta hannun Bukayo Saka daga baya Bayern…
Real Madrid ta tashi 3-3 da Manchester City a wasan farko zagayen quarter finals da suka kece raini ranar Talata a Santiago Bernabeu.City ce ta fara cin kwallo da fara wasa ta hannun Bernardo Silva a bugun tazarar…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria ta samu gurbin shiga gasar Olympic, bayan da ta je ta tashi ba ci a South Africa ranar Talata.Karon farko da Super Falcons za ta buga tamaula a Olympic tun bayan…