Shagon Kosilaye ya kai zagaye na biyu a gasar gwamnan Kano, bayan da ya doke Abba Shagon Roget.Shagon Kosilaye daga Kudu ya saka wando ja yayin da Abba Shagon Roget mai wanda ruwan bula ya wakilci Arewa.Wasan…
Wasu rahotanni na cewar Luka Modric bai fayyace makomarsa ba a Real Madrid ba, duk cewar nan da wata biyu kwantiraginsa zai kare a Santiago Bernabeu.Dan kasar Crotia an tursasa masa ya amince an rage masa rawar da…
Hukumar kwallon kafa ta Nigeria, NFF ta bai wa Manu Garba aikin kociyan matasa 'yan kasa da shekara 17 da ake kira Golgen Eaglets.Wannan shi ne karo na biyu da zai ja ragamar matasan Nigeria, bayan da…
Tsohon Sarkin damben gargajiya Garkuwan Cindo ya sauka a jihar Kano, Nigeria, ranar Asabar domin buga gasar damben Gwamnan jihar Kano ta 2024.Tun daga ranar Laraba da aka yi bikin karamar Sallah aka fara damben gwamnan jihar Kano,…
Ranar Asabar Real Madrid ta je ta doke Real Mallorca 1-0 a wasan mako na 31 a La Liga, kenan ta ci gaba da jan ragamar teburin babbar gasar tamaula ta Spain.Real din ta ci kwallon ne minti…
Watakila Bayern Leverkusen ta lashe Bundesliga ranar Lahadi, idan ta yi nasara a kan Werder Bremen a wasan mako na 29.Ranar 25 ga watan Nuwambar 2023, Leverkusen ta je ta ci Werder Bremen 3-0, inda Olivier Deman ya…
Arsenal za ta karbi bakuncin Aston Villa a Premier League ranar Lahadi karawar mako na 33 da za su fafata a Emirates.Kungiyoyin biyu sun kara ranar 9 ga watan Disambar 2023, inda Arston Villa ta ci 1-0 ta…
Bahagon Shagon 'Yansanda ya kai zagayen gaba a damben gwamnan jihar Kano, bayan nasara a kan Autan Kudawa ranar Juma'a.Sun dambata a Ado Bayero Square, ibda suka yi turmi uku ba kisa hakan ya sa Bahagon 'Yansanda daga…
Autan Dan Bunza ya kai zagaye na biyu a damben gwamnan Kano ranar Juma'a, bayan da ya doke Ghali Shagon Dogon Autan Auta.Auta dan damben Jamus ya yi nasara a kan Ghali daga Kudu a turmin farko a…
Kociyan Manchester United, Erik Ten Hag ya ce zai sayo mai cin kwallaye da zarar an kammala kakar bama.Tun farko kociyan dan kasar Netherlands ya ce masu buga masa gurbin cin kwallaye sun wadatar da kungiyar.To amma…