Emma Raducanu ta caskara Linda Noskova ta kuma kai quarter finals a gasar kwallon tennis ta Stuttgart Open.Raducanu ta yi nasara da cin 6-0 ,7-5 cikin minti 81, mai shekara 21 za ta fuskanci mai rike da kofin…
An yi waje da dukkan kungiyoyin Premier League daga Champions da Europa League na bana a zagayen quarter finals.An fitar da Liverpool a Italiya duk da cin 1-0 da ta yi a gidan Atalanta a gasar zakarun Turai…
An tabbatar da yi wa Emirates Cup kwaskwarima daga kakar 2024/25, kamar yadda mahukuntan gasar suka sanar ranar Alhamis.Daga yanzu an daina maimata wasa idan an tashi ba a samu gwani ba, a ranar za a yi gubun…
Manchester City ta buga wasa na 28 a dukkan karawa ba tare da an doke ta ba a dukkan fafatawa, bayan da ta tashi 1-1 da Real Madrid a Etihad.Real Madrid ta kai zagayen daf da karshe a…
Atalanta za ta karbi bakuncin Liverpool a wasa na biyu zagayen quarter finals ranar Alhamis a Europa League.A makon jiya Atalanta ta je ta doke Liverpool a Anfield da cin 3-0, inda Gianluca Scamacca ya ci biyu, sannn…
Real Madrid za ta fafata da Bayern Munich a gasar zakarun Turai ta Champions League zagayen daf da karshe.Kungiyar Spain ta kawo wannan matakin bayan da ta fitar da Manchester City a bugun fenariti da cin 4-3, wadanda…
Real Madrid ta fara shirin zuwa Etihad domin buga wasa na biyu da Manchester City zagayen quarter finals ranar Laraba.Kungiyoyin biyu sun tashi 3-3 a wasan farko a Spain a gasar zaakarun Turai, bayan da City ce ta…
Arsenal ta kasa amfana da damar da ta samu ta darewa kan teburin Premier League, bayan da Aston Villa ta doke ta 2-0 a wasan mako na 33 ranar Lahadi a Emirates.Aston Villa, karkashin tsohon kociyan Gunners, Unai…
Liverpool ta barar da damar hawa kan teburin Premier League, bayan da Crystal Palace ta doke ta 1-0 ranar Lahadi a Anfield.Kungiyar dake Selhurst Park ta ci kwallon ta hannun Eberechi Eze a minti na 14 da take…
Barcelona ta karbi bakuncin Paris St Germain domin buga wasa na biyu a zagayen quarter finals a Champions League da za su kara ranar Talata a Spain.Ranar Laraba 10 ga watan Afirilu, Barca ta je ta ci…