Tudun Wada United za ta buga wasa na biyar a cikin rukuni da Bib a Nationwide League Division 1 ranar Alhamis.Ranar Laraba Tudun Wada United ta tashi 1-1 da CP Boys a wasa na hudu a cikin rukunin…
Manchester City za ta je gidan Brighton domin buga kwantan Premier League ranar Alhamis.City mai maki uku da kwantan wasa uku tana ta ukun teburin Premier League da maki 73 da tazarar makidaya tsakani da Liverpool, wadda za…
Real Madrid na shirye-shiryen fuskantar Real Sociedad a wasan mako na 33 a La Liga ranar Juma'a.Kungiyar Santiago Bernabeu, wadda ke shirin lashe La Liga na 36, ita ce za ta je ta fuskanci Sociedad ranar Juma'a a…
Aston Villa da Unai Emery sun kulla yarjejeniyar ci gaba da aiki a Villa Park har zuwa karshen kakar 2027.Aston Villa ta dauki Emery cikin Nuwambar 2022 bayan korar Steven Gerrard, lokacin da kungiyar ke mataki na 16…
UEFA ta bukaci a kara inganta hukuncin VARHukumar kwallon kafa ta Turai, UEfA ta ce akwai bukatar hukuncin da ya kamata da yin keke da keke da 'yan wasa da magoya baya da koci za suke amincewa da…
Tudun Wada United ta yi rashin nasara 3-1 a hannun Junior Danburan a wasa na uku a cikin rukuni a Nationswide division One ranar Talata.Ana fara wasa Junior Danburan ta ci kwallo ta hannun Jamilu Yusuf nod daga…
Tudun Wada United ta fitar da wadanda za su kara da Junior Danburan ranar Talata da yamma.Kungiyoyin za su kara a wasa na uku a cikin rukuni a Nationwide League One a Daura jihar Katsina.Tudun Wada United…
Arsenal da Chelsea za su fafata a kwantan Premier League karawar hamayya ranar Talata a Emirates.Sun fafata a wasan farko ranar Asabar 21 ga watan Oktoban 2023 a Stamford Bridge, inda suka tashi 2-2.Arsenal tana ta daya…
Inter Milan ta lashe Serie A na bana na 20 jimilla, bayan da ta doke abokiyar hamayya AC Milan 2-1 ranar Litinin.Wasa ne na hamayya da aka yi a San Siro da ake kira Derby della Madonnina tsakanin…
Jose Mourinho ya ce ya gudanar da aiki a Manchester United da aka samu nasarori, amma bai samu goyon baya kamar yadda ake yi wa Erik Ten Hag ba.Mourinho ya lashe League Cup da Europa League a kakarsa…