Mai tsaron ragar Manchester City ba zai buga wasan karshe a Premier League da FA Cup, bayan raunin da ya ji a idonsa.Dan kwallon tawagar Brazil, mai shekara 30 bai ji dadi ba da aka sauya shi a…
Tawagar Netherlands ta bayyana masu jinya Frenkie de Jong da Georginio Wijnaldum cikin 'yan wasa 30 na kwarya-kwarya, domin Euro 2024.Kusan wata daya dan kwallon Barcelona, De Jong na jinya, amma za a bashi dama ya nuna kansa…
Cristiano Ronaldo ne kan gaba a jadawalin Forbes a matakin, dan wasan dake kan gaba a karbar albashi karo na hudu a jere, yayin da Jon Rahm ya koma na biyu.Ronaldo dai shi ne na daya a bara…
Tawagar Frane ta gayyaci N'Golo Kante daga cikin yan wasan da koci Didier Deschamps ya bayyana don buga Euro 2024.Kante, mai shekara 33, ya taka rawar gani da ta kai France ta lashe kofin duniya a Rasha a…
Watakila Manuel Neuer da Toni Kroos su halarci gasar cin kofin nahiyar Turai, bayan da aka bayyanasu cikin 'yan wasan Germany na kwarya-kwarya don Euro 2024.Kross, mai buga tsakiya, mai shekara 34 ya yi ritayar bugawa Germany tamaula…
Wasu rahotanni na cewar Bayern Munich na rarrashin Thomas Tuchel ya ci gaba da horar da kungiyar, bayan da zai bar kungiyar a karshen kakar nan.Rahoton ya ce mahukuntan Bayern Munich na fatan Tuchel zai ci gaba da…
Kungiyoyin Premier za su kada kuri'a ko ya dace a soke amfani da VAR daga kaka mai zuwa a taron da za su gudanar a watan gobe.Wolverhampton ce ta fata miki wannan bukatar daga baya sauran kungiyoyi 19…
Barcelona za ta je gidan Almeri, domin buga wasan mako na 36 a gasar La Liga ranar Alhamis.Wannan shi ne karo na biyu da za su kara a gasar, bayan da Barcelona ta ci 3-2 ranar 30 ga…
Juventus ta dauki Coppa Italiya na bana na 15 jimilla, bayan doke Atalanta 1-0 ranar Laraba a Stadio Olimpico.Dan wasa Dusan Vlahovic ne ya ci wa Juentus kwallon da ta samu damar lashe kofin, wadda ita ce kan…
Atalanta da Juventus za su kara a wasan karshe a Copa Italia ranar Laraba a Stadio OlimpicoAtalanta ta kawo wannan matakin bayan da ta doke Fiorentina 4-2 gida waje, kafin nan Juventus ta doke Roma 3-2 a wasa…