Damben gargajiya tsakanin Ilele Garkuwan mai caji da Bahagon Ali Kawoji da suka kara a Marabar Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria.
You May Also Like
Bidiyo April 13, 2024
Bidiyo: Bahagon ‘Yansanda ya yi nasara a kan Autan Kudawa
Bahagon Shagon 'Yansanda ya kai zagayen gaba a damben gwamnan jihar Kano, bayan nasara a kan Autan Kudawa ranar…
Bidiyo April 14, 2024
Shagon Kosilaye ya kashe Abba Shagon Roget a damben gwamna
Shagon Kosilaye ya kai zagaye na biyu a gasar gwamnan Kano, bayan da ya doke Abba Shagon Roget.Shagon…