Dan yalo ya kashe autan na aisha a damben naira 100,000 Bidiyo December 11, 2023Dan Yalon Tula ya kashe Autan na Aisha a turmi na biyu a Marabar Nyanya a damben naira 100,000 ranar Lahadi.Karon farko da aka buge Autan na Aisha, bayan wata bakwai yana tsaye a gidan damben Bambarewa. Share this:FacebookX share: