Djokovic ya zama mafi yawan kofi a 2023.

Djokovic da Alcaraz sun shiga gasar ATP a Turin da kofuna shida (6), wanda Djokovic ya lashe a watan jiya.

Bayan doke na biyu (2) a duniya “Carlos Alcaraz”, Djokovic ya zama mafi mai yawan kofuna a shekaran nan da kofuna bakwai (7).

Wannan kuma shi ne karo na 12 a tarihin Djokovic da ya lashe kofuna biyar ko fiye a kakar wasa, wani sabon tarihi ya kafa a wasan tennis.

Leave a comment