Damben Ilele da Bahagon Ali Kawoji na naira 100,000 Bidiyo November 27, 2023Turmi uku suka buga tsakanin Ilele da Bahagon Ali Kawoji a Marabar ‘Nyanya amma bai yi kisa ba.Lahadi biyu baya, Bahagon Ali Kawoji ya buge Dan Aliyu na Arewa da kuma Rabe Shagon Ebola. Share this:FacebookX share: