Bahagon Kawoji ya yi nasara ta biyu a damben Lahadi, wanda ya fara buge Rabo Bahagon Ebola a Marabar ‘Nyanya a jihar Nasarawa Nijeria.
You May Also Like
Bidiyo December 30, 2023
Damben da Dogon Mamman ya buge Shagon Basiru
Damben kasuwa da aka buga a Marabar 'Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria, inda Dogon Mamman ya buge Shagon Basiru
Bidiyo April 12, 2024
Bidiyo: ‘Yar mage ya buge Shagon Audu Argungu
'Yar Mage ya kai zagaye na biyu cikin ruwan sanyi a damben gwamnan Kano, bayan da ya doke Shagon…