Zverev ya doke Alcaraz a atp finals a turin

A ranar Litinin Alexander Zverev ya fara gasar kwallon tennis ta ATP Finals da kafar dama, bayan da ya caskara Carlo Alcaraz da cin (3/7), 6-3, 6-4 a birnin Turin din Italiya.

Zverez dan kasar Rasha, wanda ya taba lashe gasar karo biyu ya sa kwazo sosai da ta kai ya yi nasara.

Alcaraz wanda yake na biyu a jerin wadanda ke kan gaba a kwallon tennis a duniya har yanzu bai koma kan ganiya ba, tun bayan raunin da ya yi jinya a watan joya.

Leave a comment