Damben gasa da aka buga a safiyar Lahadi a gidan wasa na Idris Bambarewa, inda Bahagon Ali Kawoji Guramada ya doke Rabe Bahagon Ebola.
You May Also Like
Bidiyo April 12, 2024
Bidiyo: ‘Yar mage ya buge Shagon Audu Argungu
'Yar Mage ya kai zagaye na biyu cikin ruwan sanyi a damben gwamnan Kano, bayan da ya doke Shagon…
Bidiyo December 25, 2023
Ko Ebola zai koma damben gargajiya ne?
Ebola ya sha rawa bayan da ya halarci ajon Rabe a Marabar 'Nyanya ranar Lahadi a damben safe.