Ƴan Barcelona 15 ne za su buga wa kasashensu wasanni

An gayyaci ƴan wasan FC Barcelona guda 15 domin wakiltar kasashensu a wasannin kasa da kasa, ciki har da wasannin neman gurbin shiga gasar FIFA World Cup da kuma wasannin sada zumunta.

📋 Jerin ƴan wasan Barcelona da aka gayyata:

Joan Garcia
Pau Cubarsí
Pedri
Dani Olmo
Fermín
Lamine Yamal
Ferran Torres
Marcus Rashford
Raphinha
João Cancelo
Roony Bardghji
Robert Lewandowski
Ronald Araújo
Marc Bernal
Xavi Espart


🌍 Wasannin Neman Gurbin FIFA World Cup

Roony Bardghji da Robert Lewandowski suna cikin ‘yan wasan da za su fafata domin neman gurbin shiga gasar duniya.

  • Roony Bardghji zai wakilci Sweden a wasan da za ta yi da Ukraine ranar 26 ga Maris a Spain.
  • Robert Lewandowski kuma zai jagoranci Poland a karawa da Albania ranar 26 ga Maris a Warsaw.

🤝 Wasannin Sada Zumunta na Kasa da Kasa

🇪🇸 Spain

Ƴan Barcelona da dama sun samu gayyata daga Spain, ciki har da:
Joan García, Pau Cubarsí, Pedri, Dani Olmo, Fermín, Lamine Yamal da Ferran Torres.

  • Spain vs Serbia – 27 Maris
  • Spain vs Egypt – 31 Maris

🏴 England vs 🇺🇾 Uruguay

Marcus Rashford da Ronald Araújo za su kara a wasan sada zumunta:

  • England vs Uruguay – 27 Maris a Wembley
  • England vs Japan – 31 Maris
  • Uruguay vs Algeria – 31 Maris

🇧🇷 Brazil & 🇵🇹 Portugal

Raphinha zai wakilci Brazil:

  • Brazil vs France – 26 Maris
  • Brazil vs Croatia – 1 Afrilu

João Cancelo kuma zai wakilci Portugal:

  • Portugal vs Mexico – 29 Maris
  • Portugal vs USA – 1 Afrilu

🧒 Ƴan Matasan Barcelona

Marc Bernal zai buga wa Spain U21:

  • Spain vs Cyprus – 27 Maris
  • Spain vs Kosovo – 31 Maris

Xavi Espart yana cikin tawagar Spain U19:

  • Spain vs Slovenia – 25 Maris
  • Spain vs Finland – 28 Maris
  • Spain vs Netherlands – 31 Maris

🧾Me kiran ƴan wasa 15 a Barcelona ke nufi?

Gayyatar ƴan Barcelona 15 zuwa wasannin kasa da kasa na nuna irin tasirin da ƙungiyar a fannin taka leda a duniya, inda ƴan wasansa ke taka rawa a manyan wasanni.

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top