A lokacin nan, za a ci gaba da wasannin neman cike gurbin shiga gasar ƙwallon duniya, wasu kuma za su yi wasan sada zumunta tare da matasa na neman shiga Euro 2027.
Cikin ƴan ƙwallon da aka gayyata sun haɗa da:
- Huijsen (Spain)
- Mbappé, Camavinga, Tchouameni (France)
- Bellingham (England)
- Rüdiger (Germany)
- Alaba (Austria)
- Vini Jr. (Brazil)
- Valverde (Uruguay)
- Mastantuono (Argentina)
- Brahim (Morocco)
- Arda Güler (Turkey)
- Gonzalo (Spain U-21)
Jadawalin Wasanni da ƴan ƙwallon za su buga:
SPAIN
- Spain vs Serbia – Juma’a, March 27
- Spain vs Egypt – Talata, March 31
Huijsen zai wakilci Spain
FRANCE
- Brazil vs France – Alhamis, March 26
- Colombia vs France – Lahadi, March 29
Mbappé, Camavinga da Tchouameni za su wakilci France
ENGLAND
- England vs Uruguay – Juma’a, March 27
- England vs Japan – Talata, March 31
Bellingham zai wakilci England
GERMANY
- Switzerland vs Germany – Juma’a, March 27
- Germany vs Ghana – Litinin, March 30
Rüdiger zai wakilci Germany
AUSTRIA
- Austria vs Ghana – Juma’a, March 27
- Austria vs South Korea – Talata, March 31
Alaba zai wakilci Austria
BRAZIL
- Brazil vs France – Alhamis, March 26
- Brazil vs Croatia – Laraba, April 1
Vini Jr. zai wakilci Brazil
URUGUAY
- England vs Uruguay – Juma’a, March 27
- Algeria vs Uruguay – Talata, March 31
Valverde zai wakilci Uruguay
ARGENTINA
- Argentina vs Mauritania – Asabar, March 28
- Argentina vs Zambia – Laraba, April 1
Mastantuono zai wakilci Argentina
MOROCCO
- Morocco vs Ecuador – Juma’a, March 27
- Morocco vs Paraguay – Talata, March 31
Brahim zai wakilci Morocco
TURKEY
- Turkey vs Romania – Alhamis, March 26
Arda Güler zai wakilci Turkey
SPAIN U-21
- Cyprus U-21 vs Spain U-21 – Juma’a, March 27
- Spain U-21 vs Kosovo U-21 – Talata, March 31
Gonzalo zai wakilci matasan Spain a wasan neman shiga Euro 2027