Za a ci gaba da wasannin Premier ta Nigeria ranar Lahadi da za a yi karawa tara.
Tun daga ranar Asabar aka fara da wasa ɗaya shi ne wanda aka tashi 0-0 tsakanin Wikki da Barau FC.
Ga jerin raflin da za su busa wasannin ranar Lahadi a NPFL
Ranar Lahadi 22 ga watan Maris
REMO STARS da KWARA UNITED
- Rafli: Joseph Ogabor
- Mataimaki 1: Ahmad Mustapha
- Mataimaki 2: Effiong Uboho Sunday
- Mai jiran ko-ta-kwana: Victor Akokoba
RANGERS da EL-KANEMI WARRIORS
- Rafli: Oluwatosin Omotoye
- Mataimaki 1: Emmanuel Omada
- Mataimaki 2: Cletus Adewebi
- Mai jiran ko-ta-kwana: Busayo Ogunyamodi
KATSINA UNITED da 3SC
- Rafli: Andrew Iorkyaan
- Mataimaki 1: Gaddafi Abubakar
- Mataimaki 2: Yusuf Dauda Ayuba
- Mai jiran ko-ta-kwana: Bulama Mohammed
KANO PILLARS da ENYIMBA
- Rafli: Abdulmalik Madaki
- Mataimaki 1: Samuel Pwadutakam
- Mataimaki 2: Bancir Kamga
- Mai jiran ko-ta-kwana: Gata Mohammed
PLATEAU UNITED V BAYELSA UNITED (Live on NPFL Live/Propel Sports)
- Rafli: Grema Mohammed
- Mataimaki 1: Yakubu Mahmud
- Mataimaki 2: Ciroma Bukar
- Mai jiran ko-ta-kwana: Shaharan I. Guza
WARRI WOLVES da BENDEL INSURANCE
- Rafli: Daniel Okwoche
- Mataimaki 1: Ridwan Lawal
- Mataimaki 2: Adams Ibraheem
- Mai jiran ko-ta-kwana: Chidiebere Pascal
KUN KHALIFAT FC V IKORODU CITY (Live on NPFL Live/Propel Sports)
- Rafli: Isah Aliyu
- Mataimaki 1: Michael Ubah
- Mataimaki 2: Ephraim Jatau
- Mai jiran ko-ta-kwana: Emmanuel Adie
Ranar Litinin 23 ga watan Maris
ABIA WARRIORS da NIGER TORNADOES
- Rafli: Abdulganiyu Abdulmalik
- Mataimaki 1: Shittu Mohammed Lawan
- Mataimaki 2: Aliyu Usman
- Mai jiran ko-ta-kwana: Austin Onyika
NASARAWA UNITED da RIVERS UNITED
- Rafli: Zubairu Abubakar
- Mataimaki 1: Usman Abdullahi
- Mataimaki 2: Yusuf Mohammed Mawashi
- Mai jiran ko-ta-kwana: Aliyu Yakubu